- Sie müssen sich Registrieren/Anmelden, um Beiträge in dieser Gruppe zu erstellen.
Barka da zuwa wannan Kungiya ta masu fassara da harshen Hausa. An samar da wannan kungiya ne saboda masu fassara da harshen Hausa su tattauna a tsakaninsu game da harshen Hausa da kuma wani abu da shige musu duhu a tsakaninsu. Da fatan za a yi amfani da wannan kungiya yadda ya dace. Mun gode.